1. TAMBAYA
HUKUNCIN DAURA LAYA DA GURU!
Assalam Alaikum.
Malam, menene hukuncin amfani da “LAYA
KO GURU a musulunci?”
Allah yasa mu dace.
Amsa
Wa alaikum assalam,
To dan'uwa Layu da guru sun kasu kashi
biyu:
1. Layun da aka yi su da Sakandami ko Hatimi
ko sunayan aljanu ko wani abu na daban wanda ba Qur'ani ba, wannnan malamai sun
cimma daidaito game da haramcinsu kamar yadda ya zo a Fataawaa Allajna
Adda'imah 2/212 saboda fadin Annabi S.A.W. (LAYU da kuma abin da ake daurawa
mace don miji ya sota shirka ne) kamar yadda Abu-dawud ya rawaito a hadisi mai
lamba ta: (3883) kuma Albani ya inganta shi, sannan da hadisin da Imamu Ahmad
ya rawaito mai lamba ta: (16969), inda Annabi S.A.W. yake cewa: (Wanda ya
rataya laya to ya yi shirka, shima