GABATARWA

A'UUZU BILLAAHIS SAMII'IL ALIM MINASSHAIƊAANIR RAJIIM, BISIMILLAAHIR RAHMAANIR RAHIIM. ALHAMDU LILLAAHI RABBIL AALAMIIN, WASSALAATU WASSALAAMU ALAA AS'ADIL NABIYYINAA WA'ASHARAFIL MURSALIIN NABIYYINA MUHAMMADIN WA'ALAA AALIHI WASAHBIHI AJMA'IIN WAMAN DA'AA BIDA'AWATIHI WASTANNAH BISSUNNATIHI ILAA YAUMIDDIN. ASSALAMU ALAIKUM WARAHAMATULLAHI WABARAKATUHU!


WWW.TAMBAYADAAMSA.BLOGSPOT.COM

WANNAN SHAFI YANA DAUKE DA FATAWOHI DA AMSOSHIN SU WADAN DA AKA YIWA WASU DAGA CIKIN MALAMAN SUNNAH ACIKIN HARSHEN HAUSA. IDAN ANGA MUNYI KUSKURE ASANAR DA MU.ALLAH YAYI MUNA JAGORA AMEEN!



DAMIN AIKO DA GYARA KO KARIN BAYANI;{tambayadaamsa@gmail.com]

Wednesday, 19 October 2011

TAMBAYA TA ARBA'IN (41) DA DAYA ZUWA TA SITTIN (60)

41. TAMBAYA

LARABGANA A WATAN SAFAR?

 

Assalamu alaikum mallam tambayana shine naji wasu mutane suna yin wani sallah yau, raka'a hudu wai sunan sallar LARABGANA Ena so dan allah mallam yamin bayanin sallar?

                           

Amsa

Wa alaikum assalam, To dan'unwa yana dağa cikin bidi'o'in zamanın maguzanci kudirta cewa

Tuesday, 18 October 2011

TAMBAYA TA ASHIRIN DA DAYA (21) ZUWA TA ARBA'IN (40)


21. TAMBAYA

HUKUNCIN MUTUMIN DA YAKE TAKE WANDONSA

 

Assalamu alaikum,

Mene ne hukuncin mutumin da yake take wandonsa, shin ya halatta a bi shi salla?

 

AMSA

Take wanda a Musulunci haramun ne domin hadisai masu yawa sun zo suna hani akan haka, kuma ba lallai sai wando ba.

 

Manzon Allah, sallallahu 'alaihi wa sallama, ya ce:

 

 *"مَا أَسْفَلَ مِنْ الْكَعْبَيْنِ مِنْ الْإِزَارِ فَفِي النَّارِ"* رواه البخاري (5787).

 

Duk abun da ya wuce idon sawu (na tufafi),

Saturday, 15 October 2011

TAMBAYA TA DAYA (1) ZUWA TA ASHIRIN (20)

1. TAMBAYA

HUKUNCIN DAURA LAYA  DA GURU!

 

Assalam Alaikum.

Malam, menene hukuncin amfani da “LAYA KO GURU a musulunci?”

Allah yasa mu dace.

 

Amsa

Wa alaikum assalam,

To dan'uwa Layu da guru sun kasu kashi biyu:

1. Layun da aka yi su da Sakandami ko Hatimi ko sunayan aljanu ko wani abu na daban wanda ba Qur'ani ba, wannnan malamai sun cimma daidaito game da haramcinsu kamar yadda ya zo a Fataawaa Allajna Adda'imah 2/212 saboda fadin Annabi S.A.W. (LAYU da kuma abin da ake daurawa mace don miji ya sota shirka ne) kamar yadda Abu-dawud ya rawaito a hadisi mai lamba ta: (3883) kuma Albani ya inganta shi, sannan da hadisin da Imamu Ahmad ya rawaito mai lamba ta: (16969), inda Annabi S.A.W. yake cewa: (Wanda ya rataya laya to ya yi shirka, shima